VIBES WEB 3 MUSIC COMPETITION WEEK 36 // SONG FROM HOUSA BIBLE HYMM NUMBER 100 TITLE DOGARA COVER BY @santos99
Hello Everyone welcome to vibes web 3 music competition week 36 title Dogara ga sunan yesu meaning Trust in the name of Jesus we must at times get what we want when we trust only in the name of Jesus
Song lyrics
- Dogara ga sunan Yesu
Ta kan sa a sami rai.
Gama ba ceto ga wani
Ba kuwa hanya sai dai shi.
KORUS
Yesu, Yesu, ina son ka,
Kai kaɗai Mai Ceto ne.
Yesu, Yesu, ni zan bi ka
Daga nan har abada. - Jinin Yesu ya fanshe ni.
Yana shafe zunubai.
Na jingina wurin Yesu.
Ya karƃe ni bawansa.
Korus
0
0
0.000
0 comments