PRAISE AND WORSHIP WEEK 69 // SONG FROM HOUSA BIBLE HYMM TITLED ALHERI UBANGIJI (GRACE OF THE LORD) cover by@santos99
https://youtube.com/shorts/x4n-sB81mP4?si=VN9KPS_SpMbKg7jT
Hello Everyone this is @santos99 welcome to Praise and Worship week 69 I will be singing a song from housa Bible hymm title Alheri Ubangiji which means the grace of God I will be singing in acapella.
Song lyrics
- Alherin Ubangijina abin mamaki ne.
Yesu ya ba da jininsa pansar mai zunubi,
Pansar mai zunubi. - Tun ranar da na tuba fa, alherinsa 'na nan.
Alheri kuwa zai kai ni can wurin Ubangiji,
Wurin Ubangiji. - Ya raina, kar ka manta dai da duk alherinsa.
Abu duk da ke cikina ya yabi sunansa, Ya yabi sunansa. - Ubangiji da tausayi da jinkirin fushi ne.
Alherinsa tun farko ne a kan mai tsoronsa,
A kan mai tsoronsa. - Me zan bayar, Ubangiji, domin alherinka?
Zan miƙa jiki hadaya tare da zuciyata,
Tare da zuciyata. - Ruhun Alheri, zuga ni, tsabtad da gurina.
Iyad da ni don aiki na shelar bishararka,
Shelar bishararka.
0
0
0.000
0 comments